(Trading Psychology) llimin halin dan Adam wajen yin trading mai nasara


llimin halin dan Adam wajen yin trading mai nasara wato (Trading Psychology)

1 Don halakar da Kwadayi
(Bi Dokokin ka, wato tsarin da kayiwa kanka wajen Trading plan)

2 Don halakar da tsoro
(Yi tunani a cikin yiwuwar asara kafin ka shiga Trading ! Cewa yau asara zanyi idan na shiga!)

3 Don halakar da damuwa
(Rage Haɗarin ƙure manejin account naka sabida Risk Management)

4 Don halakar da fushi idan kayi asara
(Maida hankali kan damar gaba zaka ci riba)

5 A duk lokacin da zaka sa kudi ka fara Trading 
(Kada kasa kudin da zaka damu dasu idan kayi asarar su duka)

..................................
Ka kasance mafi yawan motsin zuciyarka yayin Trading asara zakayi kawai, kuma kada ka damu da abinda zakayi asara din, sannan ka dauka ba kudin ka bane kudin banza ne hakan zai taimaka ma wajen cin gamsashshiyar riba mai yawa 


Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad