VIP 2

VIP 2 idan ka san wani abu game da Trading chart to zaka iya shiga amma idan baka san wani abu ba to ya kamata ka shiga VIP1 domin fahimtar abinda ya kamata ka sani a farko sabida karatun vip2 ya kunshi karatuttuka kamar haka
👇👇👇👇👇👇👇👇👇

 * Trading Strateges✓

• Scalping Trading

• Day Trading

• Swing Trading

• Position Trading

* Time Frame Style✓

* TF Trading Holding✓

* Candle Representation✓

* Strong Close✓

• Powerful

• Medium

• Weak

*Close Power in Strategeis✓

* Support Strength✓

* Engulfing %100%80%70%50✓

*Wick Rejection✓

*Level of Strong Close✓

•Shooting Star

•Hanging Man

•Hammar

•Inverted Hammer

*Multiple Wick Rejection✓

*Moving Average✓

*Confluence entries✓

*Multiple Entry✓

*Zone Position✓

*TX DTB✓

*Avoid Breakout✓

*Risk Reward Ratio✓

*Fibonacci✓

*Bulid Up Level✓


Kudin shiga VIP2 

₦20,000



Sannan ga duk wanda yake da bukatar shiga wannan group din yana da bukatar yayi download na Telegram App Domin kuwa a cikin telegram Group din yake mun zabi Telegram ne domin bibiyar karatukan baya da akayi don haka mutun yana biyan kudin shiga kawai sai bitar karatukan

WhatsApp No +2348163800875

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.